Farfesun kazar hausa

kaza tanada matukar mahimmanci a jikin Dan Adam, musamman kazar Hausa da cinta baida illa,farfesu kuma Yana temakawa mara lafiya da me lafiya,Dan samun daidaiton dandano,gakuma dadi da Kara lafiya #farfesurecipecontent.
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko ankawomun kazar an yanka an fige,an raba madaidaita,Sena Kara wankewa na cire duk wani abunda zesamun kazar tayi karni
- 2
Bayan na wanke Sena dakko tukunya na zuba kazar a ciki na yanka albasa akai, nasa magi me tauraro guda hudu,dakakkiyar citta Rabin karamin cokali,Sena daura Akan wuta
- 3
A gefe guda kuma bayan na daura kazata Akan wuta,Sena gyara albasata,attarugu da tafara na markada a blender
- 4
Bayan nagama markadena,sena duba kazata Naga ya tafasa,Sena juye wayannan markadadden kayan miyan Akan Kazan,nasa sauran magina,kayan kamshi da curry na rufe
- 5
Bayan na Gama zuba komai daya kamata,Sena juya kazata na rufe tukunyan na barshi ya karasa dahuwa,bayan komai ya kammala Sena zubo a bowl kaman yadda kuke gaji,yayi dadi
Yanayi
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes
-
Farfesun kan rago
farfesun Kan rago ko saniya nada mutukar dadi,inasonshi musamman insameshi lokacin Karin safe,ina dafashi da yamma nayi amfani dashi da safiya,nida me gidana muna matukar Jin dadinshi,munacinshi kowani lokaci Amman munfisonshi da safe,#farfesurecipecontest. Zuwairiyya Zakari Sallau -
Farfesun kayan cikin saniya
Shi wannan farfesun kayan cikin yanada matukar dadi,mutane suna sanshi manya da Yara, musamman inya nuna,yana zamawa marasa lfy Abu na farko da zasuci Dan su Sami dandano,wasu suna cin shi haka susha romon,wasu kuma zubawa suke a wata miyan,wasu kuma sucishi da biredi, farfesurecipecontents# Zuwairiyya Zakari Sallau -
Sirrin Farfesun Kaza alokachin Sanyi
#DARAJARAURE Yanada matukar amfani kichi Kaza Koda Baki Mata hadin amare ba Amma taji kayan kamshi dakuma kayan Miya, don samun Ingantaccen jini d lfy gakuma warkar da mura cikin sauki❣️😋 Mum Aaareef -
-
-
Farfesun kaza
Inasanshi kuma yana kara lafiya da armashi kuma yana burge megidana Ummu Khausar Kitchen -
-
-
-
Farar shinkafa da miyar kayan lambu
Wanan abinci yana da matukar amfani a jikin d'an Adam yana kara lafiya saboda anyi amfani da kayan lambu ciki uwar gida gwada wanan girki don samun abunda kike bukata😋#katsinagoldenapron @Rahma Barde -
-
Soyayyen dankalin hausa da miyar kwai
Wannan abinci ya kasance daya daga cikin wanda mahaifina yake matuqar so,yana da sauqi sosai...cikin mintuna qalilan zaki iya yi😉 Afaafy's Kitchen -
Farfesun naman rago
A duk lokacin da nake mura nakan bukaci farfesu ko wane iri ne domin samun waraka INA matukar son farfesu. #farfesurecipecontest Meenat Kitchen -
Lemon abarba da beetroot
Wannan lemo ne mai dadi da amfani a jiki, ina yawan yiwa iyalina wadannan nau'in lemuka saboda kara lafiya da kariya daga shan lemuka masu illah a jikin dan Adam. Askab Kitchen -
Faten dankalin Hausa(sweet potatoes porridge)
Fatan dankalin Hausa yanada matukar dadi 😋musamman kuma idan yaji albasa Samira Abubakar -
Farfesun Ganda
#SSMK Inason farfesun ganda musamman innayi amfani da manja da attaruhu wajen yinsa muna cinshi sosai nida iyalina musamman da shinkafa ko biredi. Umma Sisinmama -
Amala da miyar kwai
Uhmm daga jin wannn girki kasan zaiyi dadi sann kuma yana kara kuzari ga jikin dan Adam dalilin hkn ma mukeson sa tare da iyalina Ummu Shurem -
-
Farfesun kaza
#Hi Maigidana yana son naman kaza kuma Yana fama da mura shiyasa na sarrafa shi ta hanyar yin farfesu mai yaji da ruwa ruwa. Hannatu Nura Gwadabe -
Kosai
Kosai yana da matuqar amdani a jikin dan adam, kuma yana da dadie iyali nah suna son qosai sosai.#Kosaicontest Ummu Sulaymah -
Miyan ganyen ugu
Wannan miyar tana da matukar amfani ajikin dan adam kuma tanada dadi sosai TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
Miyar ganyen ugu
Wannan miya tana ta matukar amfani ajikin dan Adam domin yana kara jini sosae ajiki da lafiya. Afrah's kitchen -
-
-
Farfesun kaza
Parpesucontest#kaza tana kara lfy ajikin dan adam sosai namanta baida illaseeyamas Kitchen
-
-
Farfesun nikakken nama
#farfesurecipecontest idan mutum yana da zallar tsokar rago ko na sa baida wani tunanin da ke fado masa a rai sai ya yi farfesunshi. Toh ni a yau sai na kirki na nika naman sannan na yi farfesun nashi. Wanda nake tare da su suna ta mamaki wai ta yaya? Na ce kawai ku zura ido ku sha kallo. Da haka nake ce muku ku ma ku biyoni don jin tadda na sarrafa nawa farfesun mai matukar dadi.😂😍💃 Princess Amrah -
-
Dafaffen Dankalin Hausa Da Kuli Mai Dadi
Dankalin Hausa Yana da matukar Amfani ajikin Dan Adam Musamman ga Yaranmu, Arika sarrafa masu ta hanyar:Soyawa, Dafawa kokuma Yin masu Fatenshi don Yana Kara masu Baseerah dakuma Bude masu Kwakwalwa.. 🤗 Mum Aaareef
sharhai