Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kaza
  2. Albasa
  3. Attaruhu da albasa
  4. Mai
  5. Kayan dandano
  6. Thyme
  7. Curry
  8. Tafarnuwada citta

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki samu kazarki ki yanka idan kin yanka sai ki zuba a roba sai ki sa mata kayan dandano da curry da thyme sai ki chakuda sosai.

  2. 2

    Dama kinyi gurza attaruhu da albasarki sai ki xuba shima ki chakuda sosai sai kin tabbatar komai ya ratsa ta sai ki samu poilpeper (ladda mai kalli)sai ki juye kazarki sai ki sa a abun gashi a gasa.

  3. 3

    Amma ana so ta da dan romo romo ko kuma duk yarda kke bukata

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman Khaleed
Maman Khaleed @cook_16677711
rannar
Kano State

sharhai

Similar Recipes