Couscous and livers sauce

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

#Sallahmeatcontest Natashi na rasa mai zanyi shine kawai nayi wana couscous din kodayake maigida na bai cika so couscous ba ama yace yayi dadi sabida sauce din danayi

Couscous and livers sauce

#Sallahmeatcontest Natashi na rasa mai zanyi shine kawai nayi wana couscous din kodayake maigida na bai cika so couscous ba ama yace yayi dadi sabida sauce din danayi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Hanta 1
  2. 500 gcouscous
  3. Ginger and garlic chokali 2
  4. Albasa 3
  5. tattasai 6
  6. Green,2 red, 2 yellow peper 2
  7. Olive (zaitun) 10
  8. Soy sauce chokali 3
  9. Oyster and spring onion sauce chokali 3
  10. Ketchup chokali 5
  11. Coriander leaves 5
  12. 1tablespoon butter
  13. Oil kadan

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko na wanke hanta na tafasa na soya inda kinaso kina iya yi da Tafashashe hanta

  2. 2

    Na yanka onion, green, red and yellow pepper, na dora mai kadan nasa onion

  3. 3

    NASA ginger, garlic,attarugu kadan,nasa green,red,yellow peper, NASA olive

  4. 4

    NASA curry,thyme,seasoning na maggi kadan,sana nasa soy sauce

  5. 5

    NASA oyster and spring onion sauce,nasa ketchup na hadesu sana nasa soyaye hanta na barshi ya nuna for 3mn

  6. 6

    Na yanka coriander leaves na zuba a kanshi sena sawke

  7. 7

    Ma couscous dina na dora tukuya nasa butter 1tablespoun,nasa grated onion, ginger,garlic and peper, nasa mixed vegetables

  8. 8

    NASA curry, thyme, maggi nasa ruwa nama kadan na hada da ruwa na rufe na barshi ya tafasa

  9. 9

    Da ya tafasa sena zuba couscous na rufe na sawke daga kan wuta,shikena

  10. 10

    Gashi se nada na miya hanta da gashashe nama mechoui

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

sharhai (9)

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar
Ko HASHTAG# daban sallah meat contest daban?

Similar Recipes