Farfesun Kan Rago

Ummouh Muhammad
Ummouh Muhammad @Cookhafsat2017
Katsina State

Yayi dadi sosai da yaji yaji.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

2hrs
4 yawan abinchi
  1. Kai da kafa na rago
  2. Tarugu da albasa
  3. Citta,tafarnuwa
  4. Kayan kamshi,Maggi gishiri
  5. Mai kadan

Umarnin dafa abinci

2hrs
  1. 1

    Na wanke nadora a wuta nazuba duka ingredients dina nabarshi yayi ta dahuwa.

  2. 2

    Lokacin da Naga ya dahu Yana kamshi sai nakara zuba tarugu da magi dasu albasa. A hada da 🍞

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummouh Muhammad
Ummouh Muhammad @Cookhafsat2017
rannar
Katsina State

Similar Recipes