Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki fere dankali ki wanke bayan kin wanke saiki samu bowl ki goga shi a abin goga kubewa saiki fasa egg 3/4 akai kisa Seasoning nd spices, attaruhu, idan kina bukata saiki juya sosai ki kulla a leda ki dafa kamar alale, bayan ta dahu saiki yayyanka ki kada kwai kisa salt, maggi kadan sai kina tsoma awatar cikin ruwan Kwan kina sawa cikin mai idan ta soyu saiki tsameta shikenan aci dadi lfy
- 2
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes
-
-
Mango Lassie
Wanann abinsha yayi man matukar dadi godiya ga cookpad and chef su'ad #kanoteamcookout Meenat Kitchen -
Dumamen tuwo da miyar zaburi kada
A Sokoto haka muke cewa zaburi kada only sakkwatawa can relate bansan ko haka sauran garuruwan suke kiranta ba miyar tana da dadi nagaske amma a fuska ba kyau😋😀 # mahaifiyata tanason abinci gargajiya idan nayi miyar nakan tuna ta Zyeee Malami -
-
-
-
-
Miyar dankali da kayan lambu
#kano state #inajin dadin wannan miyar ni da iyalina muna chinta da shinkafa ko couscus Umdad_catering_services -
Gasasshen nama da dankali
Inasan girki sosai inasan naga na tara mutane ina koya musu girkiMutan Badar Kitchen
-
Dan sululun flour
Da garin rogo ake Dan sululu Amma banbanci kadan ne ni na flour din ma yafimin Dadi Allah Zyeee Malami -
Tsire nama da dankali
Hmmm baacewa komai yana da dadi kuma,yana kosarwa #kitchenchallenge bilkisu Rabiu Ado -
Jollof din taliya da irish
Masha Allah taliya da irish akwai dadi ga sauki ga dadi alhamdulillah 🥰😋😍 #oneafrica Sam's Kitchen -
-
Dambun shinkafa na leda
Wannan dambu yanada sauki sai dai indan angama dawuri afidda shi daga ledan ,Asa kula ummu tareeq -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Awarar couscous
Sabuwar hanyar sarrafa couscous .Akwae Dadi sosae sae kun gwada zaku ban labari.... Zee's Kitchen -
-
-
-
More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15510113
sharhai (3)