Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Fulawa
  2. Albasa
  3. Attaruhu
  4. Ajino moto
  5. Maggi
  6. Gishiri
  7. Manja

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki samu albasa ki yankata kanana,saiki wake ki ajiye

  2. 2

    Ki jajjaga attaruhu

  3. 3

    Ki samu bowl ki zuba fulawa ki zuba attaruhu,Ki zuba ruwa ki kwaba ko ina y kwabu,saiki dauko albasa,maggi,gishir ki zuba Ki kara juyawa

  4. 4

    Kwabin kamar haka zakiyi shi,karki cika ruwa kuma karki bari tayi kauri

  5. 5

    Saiki dauko pan ki Dora akan wuta inyay zafi ki zuba manja

  6. 6

    Saiki bari yay zafi sosai saiki kulin wainar ki

  7. 7

    Saiki rufe ki bari tasoyu inta soyu saiki juya

  8. 8

    Saiki bari ta kara soyuwa saiki sauke

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen)
on
Kano
I love cooking
Read more

Comments

Similar Recipes