Ingredients

15 minutes
  1. Potatoes
  2. 4eggs
  3. Tarugu da albasa ki jajjaga
  4. Maggi da curry
  5. Mai

Cooking Instructions

15 minutes
  1. 1

    Ki fere dankali ki yanka in circle

  2. 2

    Ki dafa da salt amma ba luguf ba saiki tsane a kwando

  3. 3

    Ki FASA kwai ki sa magi da curry da kayan kamshi da tarugu da albasa da kikai jajjaga, sai ki kada ki zuba dankalin ciki

  4. 4

    Sai ki dora frying pan kisa mai dai dai saiki sa hadin ki idan ya fara soyuwa saiki juya kina yi kina juyawa har ya yi yanda kike so, shikenan..... Aci dadi lafiya

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
on
Nigeria
........ I like cooking very much.....and I like been in the kitchen all the time, I'm proud of my self 💟💟💟
Read more

Similar Recipes