Danwake with cabbage

1 cook is planning to make this
khadijah
khadijah @cook_15426724
Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. Garin danwake
  2. Ruwan kanwa

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaa sami roba mai kyau a zuba tankadaddan garin danwaken sai a zuba gikakken ruwan kanwa sai a kwaba da tauri

  2. 2

    A zuba ruwa a tukunya a dora a wuta a barshi ya tafasa sai ana gutsiran kullin ana sawa cikin ruwan zafin idan angama sai a barshi ya dahu a zuba a ruwa mai kyau

  3. 3

    Zaa sami plate a zuba danwaken sai a marmasa maggi asa mai yadda akeso sannan a saka yankakken cabbage

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

khadijah
khadijah @cook_15426724
on

More Recommended Recipes