Edit recipe
See report
Share

Ingredients

2 plate
  1. 2 Cupflour
  2. 1 tbsp of kuka
  3. Ruwan kanwa
  4. Manja
  5. Yaji
  6. Salak,tumatir & cocomber

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki samu bowl madai daici ki xuba flour da kuka sai ki juya su

  2. 2

    Sai ki samu ruwan kanwa ki kwaba flour da shi, ba kwabi mai tauri ba kuma kar ya cika ruwa. Kamar dai haka

  3. 3

    Sai ki dora ruwa a tukunya, idan ya tafasa sai ki riqa diban kwabin naki kina xubawa cikin tukunuar

  4. 4

    Sai ki barshi ya tafasa kamar mintuna bakwai xuwa goma,

  5. 5

    Sai ki kwashe ki xuba cikin ruwan sanyi

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Munayatu Adam
Munayatu Adam @cook_16302117
on
Kano, Hotoro

More Recommended Recipes