Ingredients

  1. 2 cupFlour
  2. Coconut
  3. Yeast
  4. Warm water
  5. Baking pwdr
  6. Salt
  7. Sugar

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki tankade flour kisa mata gishiri,baking pwdr kadan sai ki dauko 2spn na yeast ki jika da warm water, ki barshi zuwa 5mins sai kisa sugar acikin ruwan daidai yanda kike bukatr zakin bread naki, sai juye ahankali akan flour ki kina sawa kina bugawa for gud 15mns har ya zama dough

  2. 2

    Sai ki goge bayan kwakwanki kiyi greatin nashi kanana, sai ki watsa akan dough naki ki kisamu gongonin baking naki ki shafa mai butter, ki barbada fulawa kisa a oven ki gasa. 45mins

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Ummeeh Zakeeyyah's Delicacies
on
Gombe State

Similar Recipes

More Recommended Recipes