Wainar flour(Kalallaba)

mimieylurv @M64643
I love the taste nd enjoy takin it..#streetfoodrecipecontest
Wainar flour(Kalallaba)
I love the taste nd enjoy takin it..#streetfoodrecipecontest
Cooking Instructions
- 1
Dafarko xaki xuba garin flour a roba saikixuba ruwa kikadashi sosai dadan kaurinshi
- 2
Saikixuba tattasai da yankakken albasa,gishiri da maggi kijuya sosai
- 3
Kidaura frying pan akan wuta kizuba mai kadan
- 4
Idan yai xafi saikidunga xuba kullun flour din in side daya yasoyu kijuya dayan side din
- 5
Idan yasoyu sai akwashe aci da tasshi(yaji)
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
Akara(kosai) Akara(kosai)
#Ramadancontest#Ramadandishrecipe#cookpadramadan .Yana da dadi sosai ZUM's Kitchen -
Dankali turawa da kwai tare da soyayyar miyar hanta Dankali turawa da kwai tare da soyayyar miyar hanta
Ina kaunar dankalin turawa acikin girkisumeey tambuwal's kitchen
-
Miyar kayan lambu Miyar kayan lambu
Yana da muhimmaci ga lafiya Kuma kowa zai iya ci sann Kuma kowa zai iya yi Habiba Abubakar -
-
Fish papper Fish papper
#Ramadancontest#Ramadandishrecipe#cookpadramadan. so Delicious ZUM's Kitchen -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/9235193
Comments