Alkubus da miyan alaiho

TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) @cook_15480513
Port Harcourt

Yanada dadi sosai

Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa kofi biyu
  2. Mai chokali hudu
  3. Yeast babban chokali daya
  4. chokaliTumeric rabin
  5. chokaliGishiri rabin
  6. Baking powder dan kadan
  7. Suga dan kadan
  8. Kwai biyu
  9. Ruwan dumi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zakitankade flour kizuba a roba mai kyau

  2. 2

    Sannan kisa yeast baking powder da tumeric tareda gishiri da sugar sai kiyi mixing nashi komai yahade sannan kisa mai saikuma kwai

  3. 3

    Bayan kinsa kwai sai kisa ruwan dumi kikwabashi sosai yayi laushi Kuma kwabin kar yayi kauri Kuma kar yayi kauri sosai

  4. 4

    Bayan kingama kwabawa sai kidauko robobinki da zakizuba aciki sai kidiga Mai akowanne kishafa sannan kizuzzuba kwabin naki acikin ko wanne amma kar kicika

  5. 5

    Bayan kinzuzzuba sai kidaura tukunya Mai Dan fadi akan wuta sai kisamo wani murfin tukunyar da zai iya shiga ciki kisaka bayan kinsaka sai kizuba ruwa aciki sannan kijera robobin da kika zuzzuba kwabin aciki kijerasu duka sannan kirufeta kibari yadahu sai kisauke

  6. 6

    Zaki iya cinta da kowane irin miyanda kikeso Amma nidai nayi da miyan alaiho

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
rannar
Port Harcourt
Gskiya arayuwata inason girki sosai shiyasa kullum ina kicin wurin tsara abinci kalakala
Kara karantawa

Similar Recipes