Pate doya

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

To wana pate dai maigida yace ayi mishi sana yaji yaji sosai ,sana yace da ruwa ruwa yakesonta sabida mura na damushi

Pate doya

To wana pate dai maigida yace ayi mishi sana yaji yaji sosai ,sana yace da ruwa ruwa yakesonta sabida mura na damushi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1medium yam
  2. 2spinach
  3. 1tablespoon curry
  4. 3maggi
  5. 1tablespoon crayfish
  6. 1tatase
  7. 1onion
  8. 2garlic
  9. 3attarugu peper
  10. Bushashe kifi
  11. Manja

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko na fere doya na yanka kanana na zuba ruwa na dora kan wuta na barshi ya fara nuna sana nasa jajage onion, tatase, garlic da attarugu peper mai yawa, nasa crayfish, maggi da curry

  2. 2

    Sana nasa bushashe kifi da alayaho na barshi ya nuna sosai sana nasa manja shikena

  3. 3

    Gashina bisimillah ku🤗

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

Similar Recipes