Tura

Kayan aiki

20mintuna
5 yawan abinchi

Umarnin dafa abinci

20mintuna
  1. 1

    Dafarko zaki zuba flour dinki a bowl kisa butter ki mitssiketa saikisa sukari da gishiri kisa ruwa ki kwaba ki hada soft dough

  2. 2

    Saiki barshi mintuna 10 yadan huta

  3. 3

    Saikisa minced meat dinki a pan kisa albasa da maggi sai kayan kanshi idan ruwan jikinsa ya kafe ki zuba mai Dan kadan kidan soyashi sama sama saiki sauke

  4. 4

    Saiki duga daukar dough dinki kina fadashi kinasa namanki a tsakiya kina sa meat pie cutter kina dannewa bayan kingama kishafa masa kwai ki zuba a oven ki gasa

  5. 5

    Idan ya gasu zakiga yayi ja saiki kashe

  6. 6
Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
mufeeda
mufeeda @cook_19519706
rannar

sharhai

Similar Recipes