Tuwon dawa

ummu haidar
ummu haidar @cook_18642745
Kaduna

#foodfolio tuwon nan yayi matukar kayatar dani

Tuwon dawa

#foodfolio tuwon nan yayi matukar kayatar dani

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Garin dawa
  2. Kanwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na dura ruwa a wuta na jifa yar kanwa suka tafasu tare sannan nasamu ruba nazuba garin dawa na dama da Ruwan sanyi sai ba talga shi acikin tafasashshi ruwa na sai na rufe tukunyar na rage wuta nabarshi tsawon minti goma sha biyar sannan na tuka

  2. 2

    Na kara barin shi ya dawo sosai sai nakwashe shi zaki iya cin tuwon dawan ki da Ku wacce miyar kike so

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummu haidar
ummu haidar @cook_18642745
rannar
Kaduna
ina matukar kaunar girke kala kala
Kara karantawa

Similar Recipes