BlackBerry juice

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

Maigidana yanaso fruits sosai to ya kansiyo fruits iri iri masu yawa to gudu kada ya lalace yasa nake nike wasu nayi juice dinsu kuma wana juice din baa magana 😋😋

BlackBerry juice

Maigidana yanaso fruits sosai to ya kansiyo fruits iri iri masu yawa to gudu kada ya lalace yasa nake nike wasu nayi juice dinsu kuma wana juice din baa magana 😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupBlackBerry
  2. 1/4 cupsugar
  3. 1/4 cuplemon juice

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu BlackBerry ki wanke sekisa a blender kisa ruwa kiyi blending

  2. 2

    Seki tace kisa sugar da ruwa lemon tsami kadan

  3. 3

    Sekisa a fridge yayi sanyi

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

Similar Recipes