Zobo

Amina Kamilu 🌹♥️ @cook_35836852
Ina da zobo mix aje kusan 4 month's
Sai yanzu na tuna dashi nace bari in yi zobo 🥰
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki cire ma ginger ki bawan Nan ki yanka kanana
Kisa zobo mix kisa kanun fari
Kisa ruwa ki aza bisa wuta ya tafasa sai ki tace kisa sugar da kankara
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes
-
Zobo
Ina matuqar qaunar zobo shiyasa nake sarrafa daban daban dan sabunta dan danonsa Taste De Excellent -
-
-
Lemon carrots da danyar citta
Koda yaushe maigida ya dawo zai kawo carrots na rasa Mai xanyi dashi da yake lokacinshine yanzu toh Sai nace Bari na gwada Yar dabara Nafisa Idaya(Ummu Nazifs Kitchen) -
Zobo
Wanna zobo dadi gareshi, ina matikar son zobo dani da iyalina#Ramadanrecipeconest Ummeeh Zakeeyyah's Delicacies -
-
-
-
-
Zobo
Cookout din da mukayi yau, Yan Bauchi sun ce suna son natural drinks shine nace to barin musu Zobo. #munzabimuyigirki Yar Mama -
Lemun Zobo
Zobo na da matukar amfani a jikin dan Adam. Shi ya sa INA son hada shi da yayan itace sosai. Hauwa Musa -
Zobo
Zobo yana da mutukar amfani a jikin dan adam,yana kara lfy da rage chututtuka ajikimmu,ganyan zobo yana kumshe da wasu sunadarai #zobocontest Zhalphart kitchen -
Lemun Kankana da Zobo
Na zauna ina ta tunanin yanda zan kirkiri wani sabon salon zobo wanda ba a taba yinshi ba. Kawai sai idea din wannan ya fado min. Na ce bari in gwada, kuma na gwada ya yi dadi sosai kuma ya yi kyau a ido. Ku gwada za ku ji dadinshi. #Lemu Princess Amrah -
-
Zobo Drink
Alhandulillaah oganah Yana matukar son Zobo feye d sauran can Drinks... Shyasa kowani Lkc nake yin maishi Mum Aaareef -
Zobo
#Zobocontest Shi dai zobo sanannen abun Sha ne Wanda ake sarrafa shi tun fil azal. Sa'annan ya shahara a wajen magunguna da yakeyi na cutuka daban daban. Ina matukar kaunar lemun zobo musamman idan aka sarrafa shi tare da kayan kamshi irin su citta, kanun fari, masoro, ganyen na'a na'a, da kuma lemun zaki. Wanni hadi na da matukar kayatarwa tare da sanyaya zuciya gami da sa nutsuwa. Phardeeler -
-
Zobo mai sanyi
Yanzu da zafi ya fara matsowa zobo yana da amfani a jikin mu saan kuma idan mai sanyi ne zaki jika makoshin da shi ina son zobo gaskia @Rahma Barde -
Zobo drink
Idan kika gwada wannan zobo me abarba da cucumber,kika barshi yayi sanyi kikasha zakizo ki bani labari😁 asmies Small Chops -
Zobo
#zobocontest daya daga cikin manyan abubuwan sha masu karin lafiya. Kamar yadda muka sani cewa zobo wani ganye ne wanda ake busarwa, a sarrafa shi domin yin abun sha. A irin wanna lokacin na zafi zobo na da matukar tasiri ga al'ummah. Sau da dama nakan yi shi ga iyalina su sha. Princess Amrah -
-
Zobo Mai hade-hade (trophical zobo)
#zobocontest Zobo yana da dadi sosai sannan yana karin lafiya. Ina yin shi a irin wannan lokacin na zafi ya yi sanyi mu sha da ni da iyali. Princess Amrah -
Zobo
Zobo Yana da amfani ajiki Yana maganin cututtuka da dama a arewacin nijeriya zobo na daya daga cikin abin Sha wanda sukayi fice tin iyaye da kakanni akeyin zobo a arewacin nijeriya zobo Yana da Dadi kwarai da gaske kuma Yana da saukin yi Yana taimakawa Mara lafiya sosai wajen dawo Mae da dandano na bakinsa Yana Kara kuzari a jikin mutum haka zalika yanasa mutum yaji Dadi a ranshi alokacin da yakesha wannan zobon babu kashe kudi Kuma akwae sauri wajen hadawa idan Kun gwada zakuji dadinshi #zobocontest Fatima Bint Galadima -
Zobo na musamman
Zobo na da amfani sosai ajikin Dan adam kuma yana maganin cutittika musamman hawan jini Oum Nihal -
Zobo
Abinsha na zobo ya kasance daya daga cikin abinsha Wanda iyayenmu da kakanninmu suke shaa tun zamanin daa,sannan kuma a binciken magana ilimi sun binciko abinsha na zobo yana kunshe da ma tattarar lafiya da yawa......yana magance ciwuka manta da kana shisa naso na raba wannan abinsha nawa daku domin kuma ku karu kuma Ku infanta lafiyarku......abinsha na zobo yakasance daya daga cikin abinsha danafi Kauna nida mahaifana a dunyar nan barima idan akayi shi a gargajiyance ....sai ka jarraba kakansan na kwarai... Rushaf_tasty_bites -
-
Zobo
Zobo dai wani ganye ne Wanda ke fito wa a matsayin furen sure/yakuwa, akwai farin shi akwai ja akwai kuma baki, zobo dai Yana da amfani sosai a jikin Dan Adam musammam in ba'a samishi kayan Zaki ba, Ya na maganin hawan jini sannan Yana wankin ciki da dai sauran su #zobocontest HALIMA MU'AZU aka Ummeetah -
Zobo
Ina son Zobo saboda amfaninshi ga jikin dan Adam sannan in hadashi ne da kayan lambu da sauran tsirrai don ya bada kamshi mai dadi. Kadan daga cikin amfanin Zobo sune, 1. Yana kunshe da sinadaren Calcium, Iron da fiber wanda suke kara garkuwa ga jikin dan Adam. Sannan akwai acetic acid da tartaric da Vitamin B wanda suke kara lafiya Koda da Zuciya. Sauran abubuwan da nake sawa kuma irin su citta, Kanumfari da cucumber suma duk suna da amfani sosai.#Zobocontest Yar Mama -
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16674319
sharhai