Egusi an shuwaka

 zhamz(bintu's Kitchen)
zhamz(bintu's Kitchen) @cook_12466932
Adamawa

Hmmm nice

Egusi an shuwaka

Hmmm nice

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

1hrs
  1. Shuwaka
  2. Manja
  3. Tattase
  4. Tarugu
  5. Maggi
  6. Egusi
  7. Kayan kamshi
  8. Nama
  9. Manja
  10. Albasa
  11. Shuwaka
  12. Manja
  13. Tattase
  14. Tarugu
  15. Maggi
  16. Egusi
  17. Kayan kamshi
  18. Nama
  19. Manja
  20. Albasa

Cooking Instructions

1hrs
  1. 1

    Dafarko zaki daka tattase da atarugu da albasa,kisa naman kidaka tare suyi laushi,seki saka ruwa a egusinki yayi kauri

  2. 2

    Seki daura tukinya kisa manja kiyanka albasa inmanja tai zafi kizuba albasa inta soyu seki zuba jajjagenki akai kisa maggi da curry dasauran abin bukata

  3. 3

    Seki juye egusinki aciki kita juyewa seya soyu seki saka ruwa kirufeta kamar 5to6mints

  4. 4

    Seki zuba shuwakanki aciki kibarsa shima kamar 5mints infa baki cika ruwa ba inkincika kuma zaidau lokaci

  5. 5

    Intayi seki sauke zaki iyacinsa da tuwon semo,masara,tuwon shinkafa,alkama,nidai da tuwonshinkafa nai tawa

  6. 6

    Dafarko zaki daka tattase da atarugu da albasa,kisa naman kidaka tare suyi laushi,seki saka ruwa a egusinki yayi kauri

  7. 7

    Seki daura tukinya kisa manja kiyanka albasa inmanja tai zafi kizuba albasa inta soyu seki zuba jajjagenki akai kisa maggi da curry dasauran abin bukata

  8. 8

    Seki juye egusinki aciki kita juyewa seya soyu seki saka ruwa kirufeta kamar 5to6mints

  9. 9

    Seki zuba shuwakanki aciki kibarsa shima kamar 5mints infa baki cika ruwa ba inkincika kuma zaidau lokaci

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
 zhamz(bintu's Kitchen)
zhamz(bintu's Kitchen) @cook_12466932
on
Adamawa
bintu's kitchen
Read more

Comments

Similar Recipes