Garau garau

Zhalphart kitchen
Zhalphart kitchen @cook_16339968
Kano

Shinkafa da wake abinci ne me Gina jiki musamman wake yana kara lfy da kuzari ajikin mutum,sannan kuma abinci ne ga ko wane bahaushe yake shawaarsa #garaugaraucontest

Garau garau

Shinkafa da wake abinci ne me Gina jiki musamman wake yana kara lfy da kuzari ajikin mutum,sannan kuma abinci ne ga ko wane bahaushe yake shawaarsa #garaugaraucontest

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Mutane 3 yawan abinchi
  1. Shinkafa kofi daya da rabi
  2. Wake kofi daya
  3. Kanwa
  4. Gishiri
  5. Maggi
  6. Salad,karas,tumatir,kokumber
  7. Dafaffen kwai
  8. Oil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki dafa ruwan a tukunya idan ya tafasa saiki wanke wake ki zuba ki jika kanwa ki zuba,saiki rufe ki barshi ya dahu

  2. 2

    Idan waken ya kusa dahuwa saiki wanke shinkafa ki zuba kisa gishiri ki juya ki rufe saiki zuba maggi

  3. 3

    Ki bari kmr minti uku saiki sauke ki tace saiki myar ta turara,saiki yanka kayan lambu ki yanka kwai kisa mai da yaji😋😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zhalphart kitchen
Zhalphart kitchen @cook_16339968
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes