Yam balls da sauce

Yam balls abinci ne wanda akeyin sa da doya,yana da matukar dadi ba kadan ba. Zaa iyacin sa a matsayin karin kumallo da safe a hada da shayi.. zaa iya cinsa da lemo me sanyi. Zaa iyayi wa yara su tafi dashi makaranta #yamrecipecontest
Yam balls da sauce
Yam balls abinci ne wanda akeyin sa da doya,yana da matukar dadi ba kadan ba. Zaa iyacin sa a matsayin karin kumallo da safe a hada da shayi.. zaa iya cinsa da lemo me sanyi. Zaa iyayi wa yara su tafi dashi makaranta #yamrecipecontest
Umarnin dafa abinci
- 1
A samu doya a ferayeta a wanke a zuba a tukunya da ruwa a dafata ta dahu a sauke a tace ruwan a barta ta huce
- 2
Bayan doyar ta huce a murmushe ta
- 3
A dauko ni'ka'kken nama da markadandan attaruhu da albasa a zuba a cikin murmusashiyar doyar a juya
- 4
A zuba sinadarin dandano da gishiri da kayan 'kanshi da curry a cikin hadin mu na doya
- 5
A cuccura hadinmu na doya izuwa dun'kule-dun'kule
- 6
A samu kwai a fasa a cikin mazubi me kyau a dan marmasa sinadarin dandano
- 7
A dora mai a huta in yayi zafi a dauko kwai ana tsoma curarriyar doyar a cikin kwan ana sawa a cikin mai har sai ya soyu sai a kwashe a faranti
- 8
Sai sauce din mu zaa wanke albasa tumatir, attaruhu da karas a cikin ruwa me kyau da gishiri
- 9
A yanyanka su a dora a kan wuta a zuba ruwa kadan da sinadarin dandano da kayan kamshi har sai ya dahu sai a sauke
- 10
Sai a dauko yam balls a jera a faranti a zuba sauce a gefe 😋😋
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Yam balls
Na dada doya ne d safe tamin yawa shine masala sauran a fridge washe gari d safe n Mana yamballs dashi .yy Dadi sosae Zee's Kitchen -
-
-
-
Cincin me yis
Zaki iya cinsa da shayi ko lemo,sannan zaka iya yinsa a matsayin abincin safeseeyamas Kitchen
-
Doya da kwai
Ina matukar son doya da kwai,yana da dadi a abincin Karin kumallo ko a abinci dare. Bint Ahmad -
Yam balls
#PAKNIG Maigidana Yana son duk abinda akayi da doya shiyasa na sarrafata ta wnn hanyar Hannatu Nura Gwadabe -
-
-
Soyayar doya da kwai da miyar tumatur
Wanan girki ya hadu kuma yana da dadi bard ma ace da safe zaa ci shi ka hada shi da shayi mai dan zafi 😋😋 @Rahma Barde -
-
-
Soyayyen dankali da doya da kwai
Inason wannan girki da Karin safe.musamman in hadashi da shayi Fatima muh'd bello -
-
Scotch eggs
#2206 wannan girki yana da matukar dadi ba kadan ba musamman in aka hada da lemofatima sufi
-
Wainar semovita
Gaskiya wannan wainar tamin dadi sosai. Ita naci da safe a matsayin karin kumallo Ruqayyah Anchau -
-
-
-
-
Nadadditar flour da nama
#kanogoldenapron#zaki iya kiransa da kowana irin suna zaki iyacinsa da safe a matsayin karin kumallo,nidai kawai naimai sunaseeyamas Kitchen
-
Lemon Abarba,🍍Tufa🍏 Da Karas
Wannan lemo naji dadin sa matuqa iyali nah sun yaba da irin yanda na hada musu shi. Yar uwah ki gwada ki bani labari🤗 Ummu Sulaymah -
-
-
-
Yam balls
Wannan yamball din n nade shi da bread crumbs shiyasa yy kyau hk sosae bae Sha Mae b kuma Kwan y Kama jikinsa sosae Zee's Kitchen -
-
-
Flat bread da miyar dankali da kifi
Nayi Mana domin Karin kumallo munji dadin sa sosai Hannatu Nura Gwadabe -
Soyayyar doya, plantain da egg sauce
Ena son plantain sosai maigidana Kuma yana son doya shiyasa na hada duka biyun. Hannatu Nura Gwadabe
More Recipes
sharhai