Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Doya
  2. Kwai
  3. Kifi/nama
  4. Maggi
  5. Curry
  6. Garlic
  7. Attaruhu
  8. Albasa
  9. Mai

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki yanka doya ki wanke,ki dafata ki dafa kwan kima

  2. 2

    Bayan ya dahu sai ki dakata a turmi sama_sama

  3. 3

    Sai kisa a bowl kisa kifi ko naman ki,ki yanka kwan ki wanda kika dafa ki zuba aciki,kisa maggi,curry,garlic,attaruhu,albasa,ki fasa kwai danye ki zuba ki juya ko ina

  4. 4

    Sai kizo ki making balls

  5. 5

    Saiki fasa kwan da zaki soya dashi kisa albasa da maggi,saiki soya yamballs dinki

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Meenah's Cuisine
Meenah's Cuisine @cook_14222428
on

Comments

Similar Recipes