Share

Ingredients

  1. 1 cupGyada
  2. 1 cupShinkafa
  3. Lemon
  4. Sugar
  5. Madara

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki gyara shinkafarki ki jika sai ki gyara gyadarki ma itama ki jika idan sukai kamar 1 hour sai ki kai a nika miki ko ki nika a blander

  2. 2

    Idan aka kawo sai ki tace da abin tata

  3. 3

    Sai ki samu tukunya me kyau ki zuba sai ki gyara lemon dinki iya ruwan ake bukata sai ki daura wannan ruwan dakika tace a tukunya a low hit kike juyawa a hankali karki matsa a kusa dashi kike ta juya har sai yayi kauri sai ki kawo lemon dinki juye ki juya sai ki sauke idan kaurin yayi yanda kike so

  4. 4

    Idan kika gama zaki saka madara da sugar dan ya kara dadi

  5. 5
Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Haleema babaye
Haleema babaye @cook_15405865
on
Kano Naibawan Gabas house No 788
I love with cooking
Read more

Similar Recipes