Farfesun kan rago

Hamna muhammad @28199426A
Umarnin dafa abinci
- 1
Na wanke kan rago na Dora a wuta bayan ya kusa dahuwa na saka kayan yaji, tafarnuwa,daddawa,maggi,gishiri,kayan miya.
- 2
Sai na yanka alayyahu na wanke bayan ya dahu na zuba Alayyahu na zuba.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
Farfesun kan rago
#Fpcdone mungode cookpad Allah yataimaka munkuyi abubuwa da dama na ban mamakinafisat kitchen
-
-
-
Farfesun kan rago (Langabu)
Maigida yanason Langabu sosai kuma yana jin dadin yadda nake sarrafashi. Walies Cuisine -
-
-
-
Farfesun kan rago
farfesun Kan rago ko saniya nada mutukar dadi,inasonshi musamman insameshi lokacin Karin safe,ina dafashi da yamma nayi amfani dashi da safiya,nida me gidana muna matukar Jin dadinshi,munacinshi kowani lokaci Amman munfisonshi da safe,#farfesurecipecontest. Zuwairiyya Zakari Sallau -
-
-
Farfesun kan sa
Iyalaina sun yaba da wanann girkin sosai , nema sukeyi a karayi masu irinshi Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 -
-
Farfesun kan rago
Yayi dadi sosai musannan a wannan lkacin na danshi. Ina gyayyatar @mmnjaafar @ayshatadamawa@jamilaibrahimtunau Oum Nihal -
-
Farfesun Naman rago
Wannan na Aunty Jamila na ita kadai gaskia, data jawoni Hausa app kuma na hwara jin Dadi nai walle. Amma dai yayi Dadi yayi yaji yaji. Baa cewa komi kam Walies Cuisine -
-
-
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10888503
sharhai