Birthday cake

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2Butter
  2. 10Egg
  3. 1 1/2Sugar
  4. Baking powder 1tbl spoon
  5. 4 cupsFlour
  6. Icing sugar

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zakisa butter da sugar kiyita mixing nasu sai yayi sosai

  2. 2

    Saiki fashe kwanki kizuba kisa flavour kadan baking powder saikisa flour warki ki motsa. Saiki bidi gwangwani gashi kixuba ciki kisa cikin oven yagasu

  3. 3

    Bayan yagasu zakibarshi ya huce sai ki kwaba icing sugar ki da butter da ruwa kadan saikisa colour din dakikeso.saiki shafeta sannan kiyi zane

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
amina A.B.A
amina A.B.A @cook_16803846
rannar

sharhai

Similar Recipes