Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

20mintuna
4 yawan abinchi
  1. Flour Kofi daya
  2. Sikari
  3. Gishiri
  4. Mai
  5. Nama
  6. albasa
  7. Maggi da kayan kamshi
  8. Attarugu

Umarnin dafa abinci

20mintuna
  1. 1

    Dafarko kidafa namanki ki daka saiki jajjaga attarugu kisa kusa kayan kamshi

  2. 2

    Saiki soyashi sama sama saiki kashe wutar

  3. 3

    Ki zubawa flour dinki mai da gishiri da Dan sukari ki kwaba saikizo ki murzatavda fadi

  4. 4

    Saikizo ki gasa bayan kingasa saiki rabata 4 kidauki daya bayan kiyi masu samosa shape kisa filling din namanki ki sa kwababbiyar flour ki manne bakin

  5. 5

    Saiki Dora mai idan yayi zafi ki zuba ki soya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
meena's cuisine
meena's cuisine @cook_18457416
rannar
Kano
INA matukar kaunar girke girke wannan dalilin yasa na shiga cookpad
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes