Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. Danyen karkashi
  2. Wake ko nama
  3. Attarugu da albasa
  4. Gishiri
  5. Shinadarin dandano
  6. Kanwa
  7. Daddawa

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko ki kakkabe ganyen karkashin ki kafin ki yankata (ana kakkabeta ne saboda ana samun yashi a jiki.)kuma ba a wanketa.

  2. 2

    Kisa wake ya dahu sosai har sai ya fara narkewa. (idan kuma da nama zakiyi amfani sai ki tafasa namanki da albasa da kayan dandano daga nan sai ki tsaida ruwan miya) ki zuba jajjagen albasanki da attarugu, ki sa gishiri, daddawa da dandano sai ki rufe ki barshi yada dahu.

  3. 3

    Idan yayi sai ki zuba karrashi da kika yanka ki sa dan kanwa.ki bashi lokaci ya dahu.daganan Miyar Danye karrashi yayi.

  4. 4

    Note:kada ki cika ruwa dayawa saboda kada Miyar tayi tsululu.

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Comments

Written by

Teemerh's Cuisine
Teemerh's Cuisine @teemerh_cuisine
on
Biu,Borno State

Similar Recipes

More Recommended Recipes