Ogun,liver sause

Doro's delight kitchen
Doro's delight kitchen @Doro12345

#cdf

Girkine me dadi,Karin lafiya,jini sanna kuma Yana temakawa Mata masu juna biyu

Ogun,liver sause

#cdf

Girkine me dadi,Karin lafiya,jini sanna kuma Yana temakawa Mata masu juna biyu

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

safiya ko dare
2 yawan abinchi
  1. Ganyen ugun
  2. Hanta
  3. Albasa
  4. Kwai
  5. Mai
  6. Maggi,kayan kanshi

Umarnin dafa abinci

safiya ko dare
  1. 1

    Dafarko zakifara yanka ganyen ugun dinki yadda kikeso zakisa gishiri ko veniger kiwankeshi tas kitsaneshi a kwanfo

  2. 2

    Se kikawo albasarki itama kiyankata kanana Kode yadda kikeso shima kiwankeshi kitsane

  3. 3

    Se kikawo kwanki kifasa a bowl kikadashi kisaka Maggi kayan kanshi

  4. 4

    Se kikawo wannan wankakken ugun dinnaki dakikatace shima ki zuba acikin Kwan naki

  5. 5

    Kikawo hantarki dakika silala da maginta da kayan kanshi kikayankata slice kizuba

  6. 6

    Kikawo albasarki dakikayanka slice kizuba

  7. 7

    Sekimammotsa ki kawo kaskwanki kidaura a wuta kizuba mai da albasa

  8. 8

    Idan yasoyu manki sekina debo wanna hadin naki da kika hada kina diba kina zubawa kina barinshi yasoyu kijuya bayanma yasoyu sekikwashe

  9. 9

    Kitace sbd Mai shkn se kijuye a plate kingama enjoy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Doro's delight kitchen
rannar

sharhai

Similar Recipes