Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1Fanta
  2. 1Sprite
  3. 5 tbsGrenadine
  4. leavesMint
  5. 1Cucumber
  6. 1Orange

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na hada fanta da sprite wuri daya

  2. 2

    Saina zuba grenadine na motsa,

  3. 3

    Sannan saina yanka cucumber da lemu

  4. 4

    Nasa aciki tareda na'a na'a.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Saadiya Shehu kaita
rannar

Similar Recipes