Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

30mins
  1. Qamzo
  2. Tarugu
  3. Albasa
  4. Tarugu
  5. Tumatir
  6. Yakuwa/sure
  7. Man gyada
  8. Kuli-Kuli
  9. Maggi
  10. Gishiri

Cooking Instructions

30mins
  1. 1

    Zaki daka qamzon shinkafa,yayi kanana sosai,sai ki wankeshi sosai yadda zai yi haske

  2. 2

    Sai ki zuba mishi ruwan zafi ki bashi 10-15mins ya tsotse ruwan

  3. 3

    Sai ki zuba busashen yakuwa da kika dafa,da sauran kayan hadin da na lissafa a sama

  4. 4

    Zaki motsa/juya su sosai ta yanda ingredients din zasu hadu da qamzon

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
fateebck
fateebck @cook_15363019
on
Sokoto

Comments

Similar Recipes