Tura

Kayan aiki

2 yawan abinchi
  1. Shinkafa Kofi daya
  2. Kayan kamshi
  3. Kayan miya
  4. Maggi hudu da kori
  5. Mai
  6. Kwai uku dafaffe

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki dora ruwa idan sun tafasa ki sa wake idan yayi minti goma saiki sa shinkafa idan ta kusa nina saiki tace ki kara mayarwa ta dahu shikenan

  2. 2

    Ki soya mai kisa kayan miya da maggi da kori da kayan kamshi idan sun kusa soyuwa kisa dafaffen kwai ki juya saiki sauke shikenan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umman amir and minaal
Umman amir and minaal @cook_16331553
rannar

sharhai

Similar Recipes