Farfesun kan rago

farfesun Kan rago ko saniya nada mutukar dadi,inasonshi musamman insameshi lokacin Karin safe,ina dafashi da yamma nayi amfani dashi da safiya,nida me gidana muna matukar Jin dadinshi,munacinshi kowani lokaci Amman munfisonshi da safe,#farfesurecipecontest.
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko na wanke Kan ragona,na zuba a tukunya na yanka albasa akai,nasa magi guda hudu citta da kayan kamshi na daura Akan wuta
- 2
A gefe guda kuma na gyara albasata da attarugu na markada a blender
- 3
Na bude tukunyata Naga Yana tafasa,na juye markadadden kayan miyan akai nakara magina guda hudu,na Dan sa mai cokali biyu,nasa daddawa kadan,curry kadan, na rufe na barshi yay ta dahuwa,
- 4
Bayan nagama hada komaina,na barshi yayi ta dahuwa har tsawon awa daya,Dana bude tukunyata Naga yayi yadda nakeso,Sena sakaya murfin tukunyan na barshi zuwa safe mukayi amfani dashi,yayi dadi sosai
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes
-
Farfesun kazar hausa
kaza tanada matukar mahimmanci a jikin Dan Adam, musamman kazar Hausa da cinta baida illa,farfesu kuma Yana temakawa mara lafiya da me lafiya,Dan samun daidaiton dandano,gakuma dadi da Kara lafiya #farfesurecipecontent. Zuwairiyya Zakari Sallau -
Farfesun kayan cikin saniya
Shi wannan farfesun kayan cikin yanada matukar dadi,mutane suna sanshi manya da Yara, musamman inya nuna,yana zamawa marasa lfy Abu na farko da zasuci Dan su Sami dandano,wasu suna cin shi haka susha romon,wasu kuma zubawa suke a wata miyan,wasu kuma sucishi da biredi, farfesurecipecontents# Zuwairiyya Zakari Sallau -
Farfesun Ganda
#SSMK Inason farfesun ganda musamman innayi amfani da manja da attaruhu wajen yinsa muna cinshi sosai nida iyalina musamman da shinkafa ko biredi. Umma Sisinmama -
Farfesun kayan cikin rago
Farfesun kayan cikin rago abun ba'ama magana kan dadinsu #gargajiya Asma'u Muhammad -
-
-
-
-
-
-
Farfesun kan rago (Langabu)
Maigida yanason Langabu sosai kuma yana jin dadin yadda nake sarrafashi. Walies Cuisine -
-
Farfesun kan rago
#Fpcdone mungode cookpad Allah yataimaka munkuyi abubuwa da dama na ban mamakinafisat kitchen
-
-
-
Romuwa
Wanan farfifison gamin gambizani , dom anyi shine da nama rago da kuma kan rago, to shiyasa sai nisamashi Sona Rumowa Umma Ruman -
Parpesun naman rago da dankali
#parpesurecipecontest...wannan girki yana da dadi kuma yana da amfani sosae musamman Wanda basason abnci me nauyi . Afrah's kitchen -
Ferfesun naman rago
Inason naman rago don yafi lafia, akan jan nama shisa ako da yaushe dashi nake amfani don jin dadin iyalina.#sahurrecipecontest Ummeeh Zakeeyyah's Delicacies -
-
-
Farfesun kan rago
Yayi dadi sosai musannan a wannan lkacin na danshi. Ina gyayyatar @mmnjaafar @ayshatadamawa@jamilaibrahimtunau Oum Nihal -
Parpesun naman rago
Dadin wannan rago baze taba misaltuwa b......😋sai ka gwada kaima\kema zaki gane Rushaf_tasty_bites -
-
Parpesun naman rago
#parpesurecipecontest.Naman rago yana da kyau wurin gina jiki musamman idan aka sarrafa shi da kayan kanshi masu amfani da tasiri a jiki kamar su kammun,shammar da raihan. mhhadejia -
Farfesun naman rago
A duk lokacin da nake mura nakan bukaci farfesu ko wane iri ne domin samun waraka INA matukar son farfesu. #farfesurecipecontest Meenat Kitchen -
Parpesun naman rago
#parpesurecipecontest naman rago yana da matukar amfani a jikin dan adam,yana cikin nau'in abincin gina jiki,saboda haka yana da kyau a kalla koh sau daya ne a sati aci naman rago. Parpesun naman rago yana da matukar dadi barin idan yaji kayan hadi,parpesun naman rago zaa iya ci da breadi,shinkafa koh taliya da abubuwa da dama. Ina son parpesun naman rago sosai sbd yana da dadi barin in yayi yaji.fatima sufi
-
Shinkafa jollof da cucumber da naman rago
Jollof din shinkafa da cucumber da naman rago #kitchenhuntchallenge wannan girkin yanada matukar dadi gashi da saukin yi da kuma kara lafiya da kuzari a jiki shiyasa nayi zankuma nunamaku yada nayi don kuma Ku ampana dashiCrunchy_traits
-
Perpesun kan rago
Iyalaina suna son perpesu sosai shiyasa nakeson yimusu shi a lkaci lkaci don innrika farantamusu da abinda sukeso TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Alala
Alala nada dadi sasai kuma yana gida jiki munasan alala nida yan uwana sabida yana kawatar damutane sosai sabida dadinshiRukys Kitchen
-
sharhai