
Farfesun kan rago

Sa'adatu Kabir Hassan @cook_17842274
Wanna farfesun yana sa maigida nishadi Don Yana sonsa sosai
Farfesun kan rago
Wanna farfesun yana sa maigida nishadi Don Yana sonsa sosai
Umarnin dafa abinci
- 1
Farko Zaki wanke kan ragon da aka dadda tsa shi Sai ki daura a wuta kizuba ruwa yanda zai dafa shi Sai ki greating kayan Miya ki aje gefe
- 2
Ki daka tafarnuwa da masoro da citta ki zuba akai ki yanka albasa ki zuba ki zuba kayan Miya da Maggi da spices da Kori da Dan mangyada kadan
- 3
Sai ki rufeshi ruf a pressure cooker har ya dahu, amfani hada komai aciki shine zai sa komai ya shiga cikin naman ya bada dandano Mai dadi.
- 4
Aci lfy
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Farfesun kan rago
#Fpcdone mungode cookpad Allah yataimaka munkuyi abubuwa da dama na ban mamakinafisat kitchen
-
-
Farfesun kan rago (Langabu)
Maigida yanason Langabu sosai kuma yana jin dadin yadda nake sarrafashi. Walies Cuisine -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Perpesun kan rago
Iyalaina suna son perpesu sosai shiyasa nakeson yimusu shi a lkaci lkaci don innrika farantamusu da abinda sukeso TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Farfesun kan rago
farfesun Kan rago ko saniya nada mutukar dadi,inasonshi musamman insameshi lokacin Karin safe,ina dafashi da yamma nayi amfani dashi da safiya,nida me gidana muna matukar Jin dadinshi,munacinshi kowani lokaci Amman munfisonshi da safe,#farfesurecipecontest. Zuwairiyya Zakari Sallau -
-
-
-
-
Farfesun kaza
#kitchenhuntchallengeMaigida na yanasun farfesu Duk sanda nayi yana ci yana santi Nafisat Kitchen -
Farfesun Kai Da Kafar Saniya
Al'adace ta mallam bahaushe inyayi yanka sai anyi farfesun kai da qafa#gargajiya Jamila Hassan Hazo -
-
-
-
-
Perpesun naman rago
Natashi dasafe inatunanin mezan dafa don karyawa kawai sai wannan perpesun tafadomin arai sai nadafata kumayayi dadi sosai TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10392450
sharhai