Tapioca

Mufeeda
Mufeeda @cook_17361783
Kaduna

Tapioca wani irin abinci ne mai starch wanda ake hada shi daga rogo wanda ya samo asali daga kasar Brazil da Portugal. Yana da sinadarin carbohydrate.

Read more
Edit recipe
See report
Share

Ingredients

minti 10mintuna
  1. 1/2Tapioca kopi
  2. 1Ruwa kopi
  3. Sukari cokali 1
  4. Madara cokali 2

Cooking Instructions

minti 10mintuna
  1. 1

    Za a zuba ruwa kopi 1 a tukunya, a dora a kan wuta har sai ya tafasa.

  2. 2

    Idan ruwan ya tafasa sai a zuba tapioca din ana juyawa, sai a rufe a barshi ya dahu na minti 3-5.

  3. 3

    Idan ya dahu za a ga yayi kaman yanda na nuna a hoton Nan👇

  4. 4

    Sai a juye a Kofi, a zuba chokalin suga daya ko yanda ake so, sai a zuba Madara a juya, ana shan tapioca da zafin shi.

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Mufeeda
Mufeeda @cook_17361783
on
Kaduna

Similar Recipes