Tura

Kayan aiki

Minti 40mintuna
2 yawan abinchi
  1. Shinkafa Kofi daya da rabi
  2. Wake Kofi daya
  3. 2Tumatir guda
  4. Albasa rabi
  5. Yaji chokali 1
  6. Mai chokali 2
  7. yankaLatas da kabeji ki
  8. 2Maggi

Umarnin dafa abinci

Minti 40mintuna
  1. 1

    Ki dora ruwa idan sun tafasa ki sa wake idan yayi minti goma saiki wanke shinkafa ki sa idan yayi minti 20 saiki sauke ki wanke Ki tace

  2. 2

    Ki kara mayarwa a wuta tayi minti goma saiki sauke shikenan

  3. 3

    Idan zakici saikisa mai da yaji, latas da kabeji, tumatir da albasa da maggi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umman amir and minaal
Umman amir and minaal @cook_16331553
rannar

sharhai

Similar Recipes