Garau garau

Mrs Jarmeel
Mrs Jarmeel @cook_14142647
Zaria Kaduna State

Mutane dayawa suna san garau garau, shiyasa nima nakeyawan yinta agidana sabida munajin dadin chinta nida iyalina. ban mantaba a amakranta muna kiranta barbadation sabida komai nata daga baya ake barbadawa sann aci, (maggi yaji da mangyada). sannan ataryyar nageria kawana sunfi kowa san gara garau, nazauna dasu na tsawon shekaru shidda shiyasa nina nake qaunarta. #Garaugaraucontest

Garau garau

Mutane dayawa suna san garau garau, shiyasa nima nakeyawan yinta agidana sabida munajin dadin chinta nida iyalina. ban mantaba a amakranta muna kiranta barbadation sabida komai nata daga baya ake barbadawa sann aci, (maggi yaji da mangyada). sannan ataryyar nageria kawana sunfi kowa san gara garau, nazauna dasu na tsawon shekaru shidda shiyasa nina nake qaunarta. #Garaugaraucontest

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Awa bIyu
Mutane 6 yawan
  1. Shinkafa gwangwani hudu (4)
  2. Wake gwangwani biyu (2)
  3. Farin maggi leda daya (1)
  4. Ruwa kofi takwas na shinkafa (8)
  5. Kofi biyu na ruwa dan wake (2)
  6. Kayan yaji (barkono chitta, tafarnuwa, maggi, kanunfari da kayan kamshi)
  7. Mangyada
  8. Albasa

Umarnin dafa abinci

Awa bIyu
  1. 1

    Zaki tsince kigyara shinkafarki dawake idan yar hausace kamar tawa sann kibama wakenki tsoro kisauke sann kisa shinkafa kisa ruwan dayayi yawa idan tatafaso seki rage yawan ruwan zesa tai warara sann kijuye wann waken dakika bashi tsoro. Awuta ki sa farin maggi aciki kirufe kibarshi yadahu..

  2. 2

    Domin hada yajinki me dadin gaske nacin wannn gagarmar shunkafa ta garau garau kina buqatar BARKONO,CHITTA, KANUNFARI, TAFARNUWA, FARIN MAGGI, DAKUMA MAGIN DUNQULE ME TAURARO

  3. 3

    Zaki fara zuwa chitta da kanunfari aturmi kitabbatar yadaku sannn kizuba naggi da tafarnuwa da gishiri idan suka daku sann kisa barkono kidaka yadaku wannn hadin yana dadin cin garau garau

  4. 4

    Sannn kisami mangyadanki kizuba atukunya kiyanka albasa medan yawa kisa awuta kibarshi yasoyu kamar yadda yake acikin hoton dayake qasa

  5. 5

    Daga nan kisamu salak (kayan lambu) dinki kowankesu kigyaradakyau kiyankasu dakyauu kizuba cikim garau garau

  6. 6

    Yanzu garau garau ta kammala kisami abinsanyi akusa domin cin wannn garau garu din lallai zakiji dadinta sosai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Jarmeel
Mrs Jarmeel @cook_14142647
rannar
Zaria Kaduna State
cooking is my best hobby i really lyk to cook
Kara karantawa

sharhai (4)

Similar Recipes