Cooking Instructions
- 1
Dafarko zaki wanke kazarki da ruwa Mai kyau
- 2
Saiki zuba atukunya kizuba ruwa yasha kan kazar
- 3
Sai kizuba kayan kamshinki, sai kibarshi yaita dahuwa harsai ruwan yakusa konewa
- 4
Sai kizuba jajjagaggen kayan miyan ki da kayan dandano
- 5
Sai kisa muciya kijujjuya, da muciyarnan zaki cigaba dajuyawa harsai ruwan yarage kadan alokacin kazarki tazama kamar fate saiki samu mazubi mekyau kijuye
- 6
Saikisa manki awuta idan yai zafi saiki dibo wannan kazar taki kamar ludayi biyu zuwa uku yadanganta dagirman kwanon suyarki dakuma yawan mangyadan dazakiyi amfani dashi
- 7
Sai kita juyawa harsai yafara kunfa sannan zakiga yadanyi ja kadan saiki juye a kyallen tatan kunu kisa tabarya kiyi ta matse man harsai yafita gaba daya inkuma kinada abun matsa sai kiyi amfani dashi
- 8
Shikenan danbun namanki yayi sai kijuye kitsince kasusuwan.
Reactions
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Written by
Similar Recipes

Soyayyar kaza😋


Paten doya


White rice & stew with Farfesun Banda


Tuwon semolina Miyar kuka


Romon ganda


Romon kayan ciki


Boiled yam and egg sauce


Onion Rice


Miyan ganye


Jollof rice da kayan ciki


Egg sauce


Miyar kubewa busashshe by mmn Khaleel's kitchen


Potato pancake


Miyar kayan lambu


#garaugaraucontest


Fish soup with ugu leaves


Chicken soup


Fish sauce


Danbun shinkafa


Fankasau


Farfesun kaza


Dambun cous cous


Indomie


Chicken pepper soup


Danwaken wake da Rogo


Nama Chocolate


Nama chocolate


Dafadukan taliya


Tsiren Tukunya


Kwadon zogala

Comments