Ingredients

  1. 5Mankani
  2. Mai na suya
  3. Gishiri kadan
  4. Kwai
  5. 2Kwai
  6. Albasa
  7. Mai
  8. Gishiri
  9. Sauce
  10. Kabeji kadan
  11. 8Tumatur
  12. 2Albasa
  13. 5Tarugu
  14. Mai
  15. 3Maggi
  16. Curry kadan

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki fere mankanin ki kiwanke ki yanka

  2. 2

    Idan kin gama ki sa a rariya ki barbada gidhiri

  3. 3

    Ki aza maj bisa euta idan yayi zafi ki zuba ki soya

  4. 4

    Ki kada kwai ki soya kiyi sauce din ki

  5. 5

    Kalla yanda nayi wannan sauce

Linked Recipes

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
@Jamitunau wataran Zan gwada soyawa in sha Allah. Ban taba soyashi ba

Written by

Jamila Ibrahim Tunau
on
Sokoto State
The kitchen is my comfort zone.
Read more

Similar Recipes