Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. Accha
  2. Busashshen kifi
  3. Crayfish
  4. Alayyahu
  5. Tattasai
  6. Tarugu
  7. Tumatir
  8. Albasa
  9. Daddawa
  10. Maggi
  11. Gishiri

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki samu accha ki wanketa ki regeta saboda ƙasa

  2. 2

    Saiki markaɗa kayan miya kisoya saiki zuba daddawa

  3. 3

    Saiki tsaida ruwa, saiki zuba busashshen kifi, sai kiɗan daka cray fishi kizuba, kisa maggi da gishiri sai kijira yatafasa

  4. 4

    Bayan yatafasa saiki zuba accha ɗin, sai kiyita motsawa

  5. 5

    Bazaki daina motsawa ba saboda wani lokaci yanayin ƙurnu, idan yafara kauri saiki zuba alayyahu

  6. 6

    Saiki rage wuta kibarshi yaƙara dahuwa sannan saiki kwashe.

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Written by

KAITA'S KITCHEN
KAITA'S KITCHEN @Kaitaskitchen2
on
Katsina

Similar Recipes

More Recommended Recipes