Ingredients

  1. Dankali
  2. kwai
  3. maggi
  4. mai
  5. albasa

Cooking Instructions

  1. 1

    Xaki bare dankalinki kiwankesa tas sannan kisahi atukunya kisaka ruwa da gishiri kadan kidora awuta kisilalasa kisamu kwanki iya adadin dakikeso kifasa kisahi amaxubi mai kyau kisa maggi dan dai dai da albasa kidora mai awuta yayi dan xafi saiki soya

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Mrs Aminu Maifada
Mrs Aminu Maifada @cook_18504768
on

Similar Recipes