Tuwon Rice with ugwu and water leaf soup

Hamzab Kitchen
Hamzab Kitchen @cook_19614932
Zaria

A must try my husband and kids luv it

Read more
Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. Rice na tuwo
  2. leafUgwu and water
  3. Agusi
  4. Maggi and salt
  5. Garlic,ginger and black pepper
  6. Nutmeg and mixed spices (optional)
  7. Pumo,ice fish, beef(or any meat of your choice)
  8. Attarugu, tattasai da albasa
  9. Palm oil

Cooking Instructions

  1. 1

    Bayan kin Gama tuwonki kinkwashe a less sai hada miyarki. Note idan zan Kara ruwa a wurin dafa rice dina bana Kara ruwan sanyi ruwan zafi nake karawa cos yana karama tuwon danko

  2. 2

    Kidaura tukunyanki a wuta ki zuba manjanki kisoya da albasa, idan albasan tafara brown saiki dauko kayan miyanki already kin nika kisoya idanya soyu saikisa ruwa dan daidai yanda inkinsa ugwu dinki da water leaf soup dinki zaiyi kauri, saikisa Maggi, salt dasauran sinadaran girki kisa namnki kifi da duk wani nau in nama da zakisa. Kidauko agushinki half cup kidan dama da ruwa yayi kauri

  3. 3

    Idan ruwan miyan yakausa kisa rinka gutsiran agushinki kina sawa Kamar yanda akesa danwake a ruwa kibarshi yanuna na 3mins saiki dauko agwu kisa yayi 3mins sannan kisa water leaf kirufe yayi minti kadan saiki sauke miyarki tayi enjoy

  4. 4

    Note ba aso ganyen su dahu sosai

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Written by

Hamzab Kitchen
Hamzab Kitchen @cook_19614932
on
Zaria
I love cooking and baking,,cos they are my passion
Read more

Similar Recipes